Mutane a kalla 19 suka mutu sakamakon harin kunar bakin wake a kasar Kamaru
Rahotanni ya tabbatar da afkuwar harin kunar bakin wake sau biyu a safiyar Juma'an nan 19 ga wata a jihar Arewa mai nisa dake kasar Kamaru, lamarin da ya haddasa mutuwar mutane a kalla 19. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku