in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin ranar iyalan Sinawa a kasar Amurka domin taya murnar bikin bazara na gargajiya na kasar Sin
2016-02-22 09:59:27 cri

Masu sauraro, ana kusan kammala bikin bazara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin, a ranar 30 ga watan Janairu, dakin nune-nunen kayayyakin wasan fasaha na Smithsonian dake cibiyar birnin Washington DC na kasar Amurka ya yi bikin ranar iyalan Sinawa, wanda ya jawo hankulan mutanen kasar Amurka 7300 ko fiye, inda suka kara sani kan al'adun kasar Sin da kuma taya murnar bikin bazara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin tare.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China