in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
In Salla ta zo, kowa ya kama hanyar koma gida
2016-02-06 15:30:22 cri


Ibrahim Aliyu, wani dalibin Nijeriya da ke karatu a kasar Sin, yayin da ya zanta da wakilinmu, ya ce, ga bikin bazara wato bikin gargajiya na Sinawa tamkar babbar Salla a Nijeriya zai zo, yana fatan ci gaba da zama tare da abokansa Sinawa, ya ce, abun da ya burge shi ne, sabo da malam basine ya kan ce: "In Salla ta zo, ko akwai kudi ko babu, kowa ya kama hanyar koma gida." Yana sa ran bikin bazara na shekarar biri mai zuwa.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China