in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Al'adar Sinawa ta kirga shekaru da dabbobi
2016-02-13 13:09:01 cri

Sinawa na da wata al'adar gargajiya ta kirga shekaru da dabbobi, kuma dabbobi 12 ne ake amfani da su. Bisa ga al'adar, wannan sabuwar shekara da aka shiga bisa kalandar gargajiya ta Sinawa ita ce shekarar biri. To, shin yaya Sinawa suke kirga shekaru da dabbobi, kuma me ya sa suke wannan al'ada, domin samun karin haske, sai a biyo mu cikin shirin nan na Allah daya Gari bamban da Lubabatu da Maman Ada suke gabatar a kowace ranar Jumma'a.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China