160205-bikin-bazara-ta-Sinawa-lubabatu.m4a
|
Bikin bazara bikin gargajiya mafi muhimmanci ne ga Sinawa da ke alamanta shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya, kuma a wannan shekara ya fado daidai a ranar 8 ga watan Faburairu. Shin yaya bikin ya kasance, kuma ko akwai wasu al'adun da suka shafi bikin? Domin samun karin haske, sai a biyo mu a tattaunawar da Lubabatu da Maman Ada suka yi game da bikin.