in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron kolin AU karo na 26 a Addis Ababa
2016-01-30 18:08:01 cri
Asabar din nan aka bude babban taron shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Afrika AU karo na 26 a cibiyarta dake birnin Addis Ababa na kasar Habasha.

Shugabannin kasashe mambobi 54 sun hallara na taron yini biyu karkashin taken ''2016: shekarar Afrika ta hakkin bil adama musamman a kan 'yan cin mata".

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China