Ranar 1 ga watan Fabrairu, wata rana ce mai muhimmanci ga mata musamman ma mata musulmai. wadda aka ware musamman don mutunta hijabi da bayyana manufofinsa ga al'ummar duniya baki daya ba kawai musulmai ko mabiya addinin musulunci ba, wato World Hijab Day da Turanci tun kafuwarta a shekarar 2013.(Kande Gao)