in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya kammala ziyarar aikinsa a Saudiyya, Masar da Iran
2016-01-24 13:25:54 cri
Shugaban kasar Sin Mista Xi Jinping ya kammala ziyarar aikinsa a kasashen Saudiyya, Masar da Iran tare ya dawowa gida nan birnin Beijing a safiyar Lahadin 24 ga wata.

Kafin ya taso daga birnin Tehran hedkwatar kasar Iran a daren jiya Asabar 23 ga wata, Ya samu rakiyar ministan harkokin waje na kasar Iran Mohammad Javad Zarif da sauran manyan jami'an kasar inda suka yi ma shi ban kwana a filin saukar jiragen sama. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China