in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ofishin jakadancin Sin dake Malawi ya kira gasar sada zumunci ta kwallon kafa a filin wasannin motsa jiki na Bingu
2016-01-23 16:50:19 cri

A ran 17 ga wata, ofishin jakadancin kasar Sin dake kasar Malawi ya kira wata liyafar maraba da zuwan bikin bazara, wata gasar sada zumunci ta kwallon kafa a filin wasannin motsa jiki na Bingu dake babban birnin kasar, wato Lilongwe. Inda kuma 'yan kasar Sin dake kasar ta Malawi kimanin dari hudu suka halarci wannan gasar sada zumunci tsakanin kasashen biyu. Shi dai wannan filin wasanni na Bingu, an gina shi ne bisa taimakon rancen kudi da gwamnatin kasar Sin ta baiwa kasar Malawi. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China