in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai ziyarci kasashen Saudiya, Masar da Iran
2016-01-15 18:28:16 cri
Shugaban kasar Sin zai kai ziyarar aiki a kasashen Saudiyya, Masar da Iran daga ranakun 19 zuwa 23 ga watan nan na Janairu, kamar yadda ma'aikatar harkokin wajen Sin ta tabbatar a yau jumm'a.

Ziyarar Shugaba Xi ya biyo bayan gayyatar da Sarkin Saudiya Salman Bin Abdulaziz al-Saud ya mashi ne da kuma shugaban kasar Masar Abdul Fattah al-Sisi sannan da takwaransu na kasar Iran Hassan Rouhani, in ji Lu Kang kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Sin a ganawarsa da manema labarai.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China