160113-ya-kamata-sin-ta-yi-laakari-da-bako.m4a
|
Nazirou Abdullahi, wani dan kasuwa da ya yi ciniki tsakanin kasar Sin da kasar Nijeriya a birnin Yiwu, ya ce, kwanan baya, sakamakon darajar RMB ta samu karyewa, kuma ga darajar dalar Amurka ta hau, a kan ji wasu 'yan Nijeriya da suka bukaci kayayyakin Sin, sun ce, ba ciniki, ya ba da shawara ga gwamnatin kasar Sin, da ta yi la'akari da yin amfani da kudin Sin RMB ko Naira na kudin Nijeriya, don yin ciniki tsakaninsu, ta hakan ne, zai sa kaimi ga cinikin bangarorin biyu.(Bako)