in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar dokokin Amurka ta zarta da kudurin kakaba wa Koriya ta Arewa takunkumi
2016-01-13 16:47:33 cri
A jiya ne, majalisar dokokin Amurka ta zartas da kudurin kakaba wa Koriya ta Arewa takunkumi, domin mayar da martani ga gwajin nukiliya da Koriya ta Arewa ta yi. Majalisar wakilan kasar za ta duba wannan shirin cikin 'yan makwanni masu zuwa.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China