in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Koriya ta Arewa ta sanar da cimma nasarar gwajin harbar H-Bom
2016-01-06 13:47:46 cri

Bisa labarin da kafofin yada labaru na Koriya ta Arewa suka bayar, an ce, yau kasarsu ta sanar da harbar H-Bom cikin nasara.

Kasar ta Koriya ta Arewa ta yi gwajin harba H-Bom a yau Laraba 6 ga wata da misali karfe 10 na safe ne bisa umurnin na shugaban kasar Jeong eun Kim.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China