'Yan sandan kasashen Burkina Faso, Mali da Nijar sun yi wani zaman taro
Shugabannin 'yan sandan kasashen Burkina Faso, Nijar da Mali sun gudanar da wani zaman taro tun ranar Lahadi a birnin Ouagadougou, domin kammala wani kundin aikin da zai taimaka sosai wajen girmama 'yancin dan adam, a lokacin da suke gudanar da ayyukansu. Wannan haduwa da aka kammala a ranar Litinin ta taimaka wajen amincewa da wasu dokoki da tsare tsaren aiki na wani kudin shiyyar yammacin Afrika mai taken "'Yan sanda da 'yancin dan Adam" (POLI-DH). (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku