in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kada ku wuce shirin Bururrukan Hausawa a kasar Sin
2015-12-20 12:29:14 cri


Kwanan baya, sashen hausa na gidan rediyon CRI ya shirya wani jerin shirye-shiryen Bururrukan Hausawa a kasar Sin, inda suka yi tattaki har zuwa ga birnin Guangzhou da na Tianjin da ma sauran birane a kasar Sin, don yin intabiyu da wasu hausawa da suka zama a kasar Sin don yin kasuwanci ko karatu da sauransu. Bisa shirin da aka yi, za a watsa wadannan shirye-shiryen dake shafar mu'amala tsakanin kasar Sin da al'ummar hausawa a kasar Sin a shekarar 2016.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China