in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimmiyar sanarwa!
2015-12-14 16:07:06 cri
Jama'a masu sauraro albishirin ku, muna farin cikin sanar da ku cewa, yanzu haka mun tanadi wani layin waya na musamman da za ku iya aiko mana da ra'ayoyi da shawarwarinku dangane da shirye-shiryen da mu ke gabatarwa har ma sakonninku na gaishe-gaishen zuwa ga 'yan uwa da abokan arziki a kowanne lokaci.

Sai ku gabatar da sakonnin naku da zarar kun ji karar wani sauti sau uku.

Lambar wayar ita ce 00986-10-6889-2055.

Za mu rika sanya irin sakonnin da ku ka aiko mana cikin shirye-shiryen da muka tsara domin ku.

Ka da ku manta lambar ita ce 00986-10-6889-2055.

Sai mun ji daga gare ku.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China