in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Kayayyakin kirar kasar Sin sun taimaka mana samun zaman rayuwa mai kyau"
2015-12-03 15:38:37 cri

A ranar Talata 1 ga wata ne, wakilinmu Murtala Zhang ya halarci wani shiri na musamman wanda gidan rediyon Aso dake birnin Abuja ya shirya, inda ya tattauna tare da malam Bashir Babandi Gumel da Hajiya Suwaiba Suleiman kan kayayyaki kirar kasar Sin, da kuma alaka tsakanin kasashen Sin da Najeriya. A cikin shirin, akwai masu sauraro da dama wadanda suka bugo waya don bayyana ra'ayoyinsu kan wadannan batutuwa. Yanzu ga cikakken shirin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China