in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kafa kwamitin nazarin al'adu a jihar Tibet ta Sin
2015-11-30 16:23:29 cri
A kwanakin baya ne, aka kafa kwamitin nazarin tsoffin fasahohi da al'adu na jihar Tibet ta kasar Sin a birnin Lhasa,don jawo hankulan masana da ke cikin al'umma kan yadda za su yi nazari tare da yada matakan kiyaye dadaddun fasahohi da ke tsaunukan jihar Tibet da ta Qinghai na kasar Sin.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China