Kwanan baya, a yayin taron tattaunawar hadin gwiwa da ke tsakanin yankunan daban daban na kasar Sin da kasashen Afrika, shugaban kamfanin man fetur Nagamne dake mafi girma dake yankin arewacin kasar Ghana, Alhaji Maisouna Soumaila ya ce, ya kamata kasashen Ghana da Sin su inganta hadin gwiwa da ke tsakaninsu a fannonin makamashi ko gine-gine.(Bako)