in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hada-hada ta hanyar Intanet ya bai wa mata damar raya harkokinsu
2015-12-12 13:06:44 cri

A cikin shekaru daya da rabi da suka wuce, sabbin kamfanoni kimanin dubu 10 sun kafu a kasar Sin a ko wace rana. Bisa kirarin firaministan kasar Sin Li Keqiang, yanzu wani babban aikin da ya kara kwarin gwiwar al'umma wajen raya ayyukansu yana kara azama ga ci gaban tattalin arzikin kasar Sin. Mata Sinawa su ma sun himmatu a cikin aikin. To a cikin shirinmu na yau, za mu mai da hankali kan yadda mata ke raya ayyukansu a wannan sabon zamanin da muke ciki.

A wani dakin koyarwa da ke kwalejin koyon fasahohin kasuwanci ta lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin, Fan Xiaojing, wata daliba a aji na uku tana daukan darasin da malaminta ke koya mata. Amma bayan da ta tashi daga aji, a maimakon komawa dakin kwana, nan da nan sai ta tafi zuwa kamfaninta, wanda ta kafa shi a watan Satumba na shekarar bara don sayar da mayafai ko a sari da kuma sayen daidai. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China