
151117-mun-gamsu-da-hadin-gwiwa-bako.m4a
|
Kwanan baya, yayin da aka yi taron hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin yankunan daban daban na kasar Sin da kasashen Afrika karo na 2 a nan birnin Beijing, wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira da gwamnan yankin arewa na kasar Ghana, Al. Mohammed-Muniru Limuna ya ce, kasar Ghana ta ci gajiya sosai daga cikin hadin gwiwa da take da shi da lardin Jiangxi ta kasar Sin, yana fatan ci gaba da karfafa hadin gwiwa da kasar Sin.(Bako)