
Kwanan baya, yayin da aka shirya taron kara-wa-juna-sani game da kiyaye muhalli tsakanin kasar Sin da ta Nijeriya a birnin Beijing da ke kasar Sin, wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira da Kawu Muhammed Ahmed, ma'aikaci a ma'aikatar kula da kasafin kudi ta tarayyar Nijeriya, inda ya ce, bayan da ya halarci kwas din, ya fahimta cewa, ya kamata a kebe kudade domin kiyaye muhalli. (Bako)
151111-ya-kamata-maaikatar-kudi-ta-nijeriya-bako.m4a
|