in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Tanzaniya
2015-11-04 17:53:27 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Madam Hua Chunying, ta bayyana cewa, mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Mista Zhang Ping, a matsayin manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, wanda zai halarci bikin rantsar da sabon zababben shugaban kasar Tanzaniya John Magufuli.

Mr. Zhang zai wakilci shugaba Xi ne a wajen bikin rantsuwar, bisa gayyatar shugaban kasar ta Tanzania mai ci Jakaya Kikwete, bikin da ake fatan gudanar gobe Alhamis a birnin Dares Salaam.  (Amina Xu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China