in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata majalisar dokokin Nijeriya ta inganta hadin gwiwa da takwararta ta Sin NPC wajen kiyaye muhalli
2015-11-17 15:19:11 cri

Kwanan baya, gwamnatin Sin ta shirya wani taron kara-wa-juna-sani tsakanin kasashen Sin da Nijeriya game da kiyaye muhalli, inda aka samu halartar manyan jami'an gwamnatin tarayyar Nijeriya 26, yayin da Alh. Salisu Yaro Ahmad  direktan sashen kula da tsara dokoki na majalisar dokokin Nijeriya ke zantawa da wakilinmu Bako, ya bayyana cewa, majalisar dokokin Nijeriya tana fatan inganta hadin gwiwa da takwararta ta kasar Sin NPC wajen kiyaye muhalli.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China