in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Burtaniya sun amince su kulla dangantaka bisa manyan tsare-tsare
2015-10-22 21:19:09 cri
A yau ne kasashen Sin da Burtaniya suka sanar da cimma yarjejeniyar hadin gwiwa da ta shafi muhimman fannoni dabam-dabam wajen kulla dangantaka bisa manyan tsare-tsare a karni na 21.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ne ya sanar da hakan yayin taron manema labarai bayan ganawarsa da firaministan kasar Burtaniya David Cameron.

Ayyana wannan yarjejeniya ta zayyana hadin gwiwar kasashen biyu tare da alkawarin hada karfi a fannoni da dama ciki hadda amfani da kudin kasar Sin na RMB a harkokin kudade na duniya da harkokin cinikayya cikin 'yan ci tsakanin Sin da kungiyar EU har ma da batun tsaron Internet da kuma sauyin yanayi.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China