in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mujallar First ta Birtaniya ta wallafa bayani na musamman don maraba da ziyarar shugaban kasar Sin a kasar
2015-10-22 13:49:11 cri
Mujallar First ta Birtaniya ta wallafa wani bayani na musamman dangane da ziyarar aiki da shugaba Xi Jinping na Sin ya yi a Burtaniya, kazalika shugaban kasar Sin Xi Jinping da sarauniyar Birtaniya Elizabeth II sun rubuta bayanin fatan alheri a mujallar.

An kafa mujallar First a shekarar 1984, kuma ta shahara wajen rubuta wasu bayanan da suka shafi ziyarar firaministan Birtaniya a wasu kasashe, da ziyartar da manyan shugabannin kasashen duniya suka kawo Birtaniya, masu karata mujallar sun hada da iyalan gidan sarautar Birtaniya, da jami'an gwamnati, da na diplomasiyya da sauran fitattun mutane a kasar.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China