in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin sama na Iraqi sun jefa boma-bomai ga ayarin motoci na jagoran kungiyar IS
2015-10-12 13:13:55 cri
Rundunar sojan Iraqi ta ba da wata sanarwar cewa, sojojin saman sun jefa boma-bomai ga ayarin motocin jagoran kungiyar IS Abu Bakr al-Baghdadi, amma ya zuwa yanzu, ba a san halin da yake ciki ba.

Jami'in tsaro na lardin al-Anbar dake yammacin kasar Iraqi ya bayyana cewa, bisa bayanan Siri da sojojin sama na Iraqi suka samu, na cewa harin ya yi sanadiyyar mutuwar dakarun kungiyar IS 15, ciki har da wasu manyan kusoshin kungiyar.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China