IMF yana da imani game da karuwar GDPn Sin bana
Asusun bada lamuni na duniya IMF ya bayyana cewa, GDP na kasar Sin a bana zai karu daga kashi 6.5 zuwa 7.5 a cikin 100 Rahoton da asusun ya gabatar ya kuma bayyana cewa, GDP na Kasar Sin zai samu wannan ci gaba ne sakamakon matakan da ta dauka da kuma jarin da ta zuba a bangaren muhimman kayayyakin more rayuwa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku