in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Na cimma burina na samun damar karatu a kasar Sin", in ji Abdullahi Ayuba
2015-09-30 16:32:23 cri


Abdullahi Ayuba, wani dalibi dan jihar Bauchi ta tarayyar Nijeriya, a cikin shekaru 10 da suka gabata, yayin da ya saurari shirye-shiryen sashen hausa na gidan rediyon kasar Sin, yana fatan samun damar karatu a kasar Sin. A farkon wannan shekara, bayan da ya samu digiri na farko daga jami'ar Maiduguri ta Nijeriya, ya samu iznin shiga jami'ar Nanjing ta kasar Sin. Yayin da yake zantawa da wakilinmu, ya ce, yanzu, burinsa ya cika na zuwa karatu a kasar Sin.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China