in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labarai da dumi dumi: Mutane 150 sun hallaka wasu 400 sun samu raunuka sakamakon turmutsutsu a kasar Saudi Arabiya
2015-09-24 17:06:57 cri
Hukumar tsaro da kare rayukan farar hula ta kasar Saudi Arebiya ta sanar a shafin ta na twitter cewar, kimanin mahajjata 150 ne suka mutu sannan wasu 400 suka samu raunuka a sakamakon cinkoson jama'a a yau alhamis a birnin Makka a yayin gudanar da aikin hajjin bana.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China