Shirin Allah daya gari bamban na yau zai mai da hankali kan littafin da Maman Ada ya rubuta, wanda kuma gidan rediyo CRI yake shirin daukar nauyin wallafa shi nan da dan lokaci, wanda abokin aiki mu ya wa taken: "HADUWATA DA SINAWA", kuma ya rubuta shi cikin harshen hausa. Domin samun karin haske a kan littafin, sai a biyo mu cikin shirin.(Lubabatu)