in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata Nijer ta koyi fasahohin da Sin ta samu wajen kare abubuwan da aka gada daga kaka da kakanni
2015-09-23 12:23:42 cri

Kwanan baya, an shirya taron kara-wa-juna-sani game da kare abubuwan da aka gada daga kaka da kakani na kasashen da suka yi amfani da Faransanci a Afrika dake nan birnin Beijing, inda aka samu halartar jami'ai a fannin al'adu na kasashen Nijer, Benin, Morocco, Benin, Senegal da sauransu. Yayin da mataimakin direktan kula da gidajen adana kayayyakin tarihi na Nijer Abdou Hama da direktan kula da harkokin yau da kullum na ma'aikatar al'adu ta Nijer Alhaji Abubakar ke zantawa da wakilinmu Bako, sun ce, bayan da suka ziyarci birnin Beijing da lardin Chengdu, sun kara koyon wasu abubuwa a fannin al'adu, kuma suna ganin cewa, ya kamata gwamnatin Nijer ta koyi fasahohin da Sin ta samu wajen kare abubuwan da aka gada daga kaka da kakani.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China