150902-70
|
Yayin da gwamnatin kasar Sin ke shirya bikin cika shekaru 70 da kawo karshen yakin duniya na biyu a birnin Beijing, wakilinmu Murtala ya zanta da Dokta Sheriff Gali Ibrahim, malami ne dake koyarwa a fannin kimiyyar siyasa da alaka ta kasa da kasa a jami'ar Abuja, inda Dokta Sheriff yayi bayani kan rawar a-zo-a-gani da kasar Sin ta taka a lokacin yakin duniya na biyu, da kuma gudummawar da Sin ke bayarwa a fannin wanzar da zaman lafiya a duk duniya baki daya bayan yakin.