150826-jihar-kaduna-za-ta-kara-hadin-gwiwa-bako.m4a
|
Kwanan baya, yayin da shugaban kwamitin kula da aikin gona, da masana'antu da haka ma'adinai ta jihar Kaduna ta tarayyar Nijeriya Dr. Alim Bello ke ziyartar kasar Sin, ya bayyana cewa, jihar Kaduna tana fatan karfafa hadin gwiwa da kasar Sin a fannin aikin gona, don kokarin samar da isasshen abinci ga jama'a, kana da raya masana'antu da haka ma'adinai don sa kaimi ga raya tattalin arzikin kasar.(Bako)