150807-ziyarar-maryam-a-lardin-Gansu-2-lubabatu.m4a
|
Lardin Gansu na kasar Sin yana arewa maso yammacin kasar Sin, lardi ne mai ni'ima da kuma albarkatu tare da dadadden tarihi, inda ake samun musulmi kimanin miliyan daya da dubu 800. A kwanan baya, wakiliyarmu Maryam ta kai ziyara wasu biranen lardi musamman domin bayyana harkokin da suka shafi musulmi a wurin. Domin samun karin haske a kan lardin, sai a ci gaba da biyo mu cikin shirin.(Lubabatu)