in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Maryam a lardin Gansu kan harkokin musulmi(1)
2015-08-08 11:59:06 cri

Lardin Gansu na kasar Sin yana arewa maso yammacin kasar Sin, lardi ne mai ni'ima da kuma albarkatu tare da dadadden tarihi, inda ake samun musulmi kimanin miliyan daya da dubu 800. A kwanan baya, wakiliyarmu Maryam ta kai ziyara wasu biranen lardi musamman domin bayyana harkokin da suka shafi musulmi a wurin. Domin samun karin haske a kan lardin, sai a biyo mu cikin shirin.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China