in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Barka da sallar Idi
2015-07-21 16:14:48 cri

Barka da sallar Idi! Kamar yadda musulmi dake sauran sassan duniya suka gudanar da shagulgulan murnar sallar Idi ta bana a ranekun 17 zuwa 18 ga watan Yulin nan, su ma takwarorin su na nan kasar Sin sun gudanar da shagulgulan murnar sallar Idi bayan kammala azumin watan Ramadan. Shin ko akwai bambanci tsakanin yadda musulmin kasar Sin ke shagulgulan murnar sallar idi da yadda bukukuwan ke wakana a kasashen Hausa? Domin jin karin bayani sai a biyo mu cikin wannan shiri. (Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China