in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata kasashen Ghana da Sin su inganta hadin gwiwa a tsakaninsu
2015-07-15 07:05:14 cri


A ranar 10 ga wata, aka yi bikin cika shekaru 55 da kafuwar dangantakar diplomasiyya tsakanin kasashen Ghana da Sin a nan birnin Beijing, baki daga kasashen Ghana da Sin kimanin 400 sun halarci taron, a yayin bikin, wakilinmu Bako ya samu dama a yi hira da jakadan Ghana da ke kasar Sin Alhaji Anani Demuyakor.(Bako) 
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China