in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yadda musulmin kasar Sin ke gudanar da harkokin rayuwa a watan Ramadan
2015-07-11 12:27:33 cri

Kamar yadda musulman sauran sassan duniya suke cikin watan azumi, yanzu haka musulman kasar Sin ma suna azumi. To, shin yaya suke wannan ibada, kuma yaya harkokin rayuwarsu ke gudana a cikin wannan wata mai tsarki, domin amsa wannan tambaya, wakilan CRI sun kai ziyara a wasu sassan da aka fi yawan samun musulmai a nan kasar Sin, sai mu bi sawunsu a shirinmu na Allah Daya Gari Bamban.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China