in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta amince da kudurin kara samar da rance domin tallafawa dalibai matalauta
2015-07-09 10:52:23 cri
Firaministan Sin Li Keqiang, ya shugabanci taron zaunannen kwamitin majalissar gudanarwar kasar Sin a jiya Laraba, inda ya saurari rahoto game da manufofin da za a dauka don gane da cika alkawarin da aka dauka bayan nazartar wasu fannonin kasar masu bukatar gyare-gyare.

Karkashin tsare-tsaren da aka amince da su dai akwai batun amfani da makudan kudaden kasar ta Sin, wajen kyautata zamantakewar al'ummar kasar. An kuma tsaida kudurin kara ba da kudin rance ga dalibai matalauta, domin samar musu da damar samun ilmi daidai da sauran 'yan kasar. (Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China