150626-idon-zuci-wani-gidan-sinima-na-makafi-lubabatu.m4a
|
Ko za a yi mamaki idan an ce makafi na kallon Sinima? Amma da gaske ne a nan birnin Beijing akwai wani gidan sinima da aka kafa musamman domin makafi, wanda aka sanya masa suna "idon zuci". To, ko shin ta yaya makafi ke kallon fina-finai?, kuma yaya wannan gidan sinima ya ke? Domin jin amsar wadannan tambayoyi, sai a biyo mu a shirin nan na Allah Daya Gari bamban.(Lubabatu)