Kwanan baya, a kafofin yada labaru na wasu kasashe, wasu tsirarrun mutane sun dinga yada jita-jita cewa, an hana Musulmi yin azumi a kasar Sin, wakilinmu Bako ya zantawa da Malam Tukur da ya dade zama a biranen Beijing da Tianjin, da Malam Ibrahim dan jamhuriyar Nijer da yake kasuwanci a jamhuriyar Nijer, da Malam Babangida wanda ke yin karatu a lardin Hunan a kasar Sin, dukkansu ba su yarda da irin labaru na marasa tushe ne.(Bako)
150701-wanene-ke-yada-jita-jita-bako.m4a
|