in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Murtala Zhang a gidan Makama
2015-06-26 16:11:34 cri

Yayin da wakilinmu Murtala Zhang ke ziyara a birnin Kano, yayi tattaki zuwa gidan Makama, wato shahararren gidan adana kayan tarihi mai dadadden tarihi. A gidan Makaman, an nuna kayayyaki na masarautu daban-daban a tarihin jihar Kano, wadanda ke bayyana al'adu masu kyau na al'ummar jihar Kano.

1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China