in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Murtala Zhang a kasuwar Tarauni dake birnin Kano a watan aumi
2015-06-25 16:11:53 cri


A yanzu haka, wakilinmu Murtala na gudanar da wata ziyarar aiki a birnin Kano dake arewacin Najeriya. Jiya da yamma ya tattaka har zuwa wata kasuwa mai suna Tarauni dake cikin birnin Kano, inda yayi hira da malam Abdullahi Muhammed, tsohon shugaban kasuwar Tarauni, da kuma wani dan kasuwa mai suna Yalwa mai kayan miya, dangane da yadda harkokin kasuwanci ke gudana a lokacin watan azumi na wannan shekara.

1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China