in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sinopec zai gina wata sabuwar tashar ruwan jigilar man fetur a Ghana
2015-06-25 11:07:13 cri
Sinopec International Petroleum Services Ghana Limited, wani reshen kamfanin harkokin man fetur na kasar Sin (SINOPEC), zai taimakawa kamfanin hakar gas na kasar Ghana (GNGCL) gina wasu gine ginen tashar ruwa mai karbar aiki iri daban daban. Wannan tasha za a gina ta a Domunli, mai tazarar kilomita 333 daga Accra, babban birnin kasar, kuma aikinta zai kasance wa musammun ma wajen fitar da gas da man fetur danye (GPL) ta hanyar teku tare da sauran kayayyaki na matatar Atuabo (GPP) har zuwa Tema, mai tazarar kilomita 38 daga gabashin babban birnin kasar. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China