in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wata fashewa ta hallaka mutane akalla 14 a Monguno dake jihar Borno
2015-06-17 20:45:46 cri
Wasu rahotanni na cewa akalla mutane 14 sun rasa rayukansu, sakamakon fashewar wani abu da ake zaton Bam ne, cikin wata kasuwa dake garin Monguno ta jihar Borno a Arewa maso Gabashin Najeriya.

Wata majiyar hukumar tsaron kasar ta shaidawa kamfanin dillancin labarun kasar Sin Xinhua cewa, baya ga wadanda suka rasa rayukan su a harin na yau Laraba, akwai kuma wasu karin mutane 48 da fashewar ta jikkata.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China