in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata a hada fasahohin zamani na Sin da albarkatun da Nijeriya ke da su wajen raya aikin gona
2015-06-18 11:00:44 cri

Daga ranar 21 ga watan Mayu, kwararru da jami'an a fannin noma kimanin 32 da suka fito daga kasashe masu tasowa 12 sun zo kasar Sin don halartar wani taron kara-wa-juna-sani game da aikin gona, inda wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira tare da Malam Farouk da Malam Kabiru da Malam Lawal da suka fito daga jihohin Katsina da Sokoto na tarayyar Nijeriya, sun bayyana cewa, Allah ya albarkaci Nijeriya da albarkatun kasa, da hasken rana, ya kamata a yi kokari don raya aikin gona, musamman ma, bayan da suka halarci taron bita na Sin, za su kara kokarta don hada fasahohin zamani na kasar Sin da batun raya aikin gona na Nijeriya tare, ta hakan ne, za a cimma burin raya aikin gona, don cimma burin samar da abinci da kansu kamar yadda sabon shugaban kasar Muhammadu Buhari ya bayar.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China