150610-hadin-gwiwa-da-ke-tsakanin-sin-da-nijer-bako.m4a
|
A Jumma'a da ya gabata 4 ga wata ne, aka kaddamar da taron kara-wa-juna-sani na kasashen da suke amfani da harshen Faransanci game da harkokin wutar lantarki a birnin Baoding dake kasar Sin, inda Mayaya Salaou da ya fito daga Jamhuriyar Niger ya halarci taron, yayin da yake zantawa da wakilinmu, ya ce, madatsar ruwa Kandeji da sauran ayyukan dake hadin gwiwa tsakanin kasashen Nijer da Sin sun taimaka wajen harkokin samar da wuta a jamhuriyar Nijer.(Bako)