in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fitattun likitocin Sin da suka ba da taimako a kasashen waje (3)
2015-05-24 15:02:36 cri

A kwanan baya, aka gudanar da bikin ba da lambar yabo ga "Fitattun likitocin Sin da suka ba da taimako a kasashen waje" a nan birnin Beijing, inda likitoci 10 daga wurare daban daban na Sin suka sami wannan yabo.

To, shin wadanne likitoci ne suka yi fice kuma har aka zabe su a matsayin "Fitattun likitocin Sin da suka ba da taimako a kasashen waje", kuma ina dalilin da ya sa aka zabe su? Cikin shirinmu na yau, bari mu ci gaba da kawo muku labaran wasu daga cikinsu, don mu kara fahimtar aikin da wadannan likitocin kasar Sin ke gudanarwa a kasashen waje.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China