in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nigeriya ta sake ceto mata da yara 275 daga sansanin Boko haram
2015-05-21 21:11:07 cri
A yau alhamis hukumar bada agajin gaggawa ta gwamnatin Nigeriya NEMA ta sanar da cewa an sake ceto karin wassu mata da yara su 275 daga sansanonbin Boko Haram dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.

Bayan ceto su da sojojin Nigeriya suka yi an kai su sansanin gudun hijira na wucin gadi dake Malkohi wani kauye a kusa da Yola babban birnin jihar Adamawa, wanda daga nan kuma aka tafi da su wani wajen da har yanzu NEMA ba ta tabbatar ba.

Kamar yadda tayi ma Xinhua bayani sojoji ne suka kwashe su zuwa wani wajen bisa ga sirrin tsaro domin ba su kariya, kakakin NEMAN ya tabbatar da cewa ya zuwa yanzu an riga an ceto wassu mata da yaran kusan 500 gaba daya daga sansanin 'yan kungiyar ta boko haram a wani samame da sojojin kasar suke yi a moboyar mayakan daga yankin…

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China